XtGem Forum catalog
LABARI kowanne irine indai za'a kyakyata har amance damuwa to muna marhaban dashi... Amma banda wanda yasabawa ADDININMU. Nagode naku AUWALANCY!

Mukyakyata A Shafin FACEBOOK!


SHIGA NAN KARUBUTA LABARINKA

Muna murna da duk wani labari wanda zai debe mana damuwarmu... Amma akula kar awuce makadi da rawa. AUWALANCY!

All members frm MMF u r highly welcme!

Back to posts
Comments:
[2015-09-16 05:50] TAHIR MUHAMMED:

idan kanaso ka gwada nauyinka ka danna *123 saika ajiye wayar qasa kayi tsalle sau uku akan wayar za kaga nauyinka akan screen dim a sauqaqe ba sai kunyi godiya ba daga tahir muhammed

[2015-09-14 04:30] xeeysham:

slm "yan uwana da fatan nasameku lfy?

[2015-09-14 03:14] Habibu bello usman:

Wani barowo ne yashiga wani gida sai masugadi sutam bayeshi sunan shi sai yace sunan salati sai yashi falo yacemamaigida alanta sai yashi dakin matar shi ya cesunan shi dambu sai barawon nan shake matar al'hajin na satace mai gida dambu ya shakeni sai yace sharuwa sharuwa da al'haji yaga alamarya sata yayi sai yacama masu gadi sukama alanta sai sukaytarawa. kubiyo mukuji cigaban shirin satimazuwa

[2015-09-13 01:48] ,Usaini,kabiru:

Usaini

[2015-09-13 01:44] Usaini:

Slm,inaimukufatan,alkairi

[2015-08-07 00:53] xeeysham:

slm "yan uwana ayau xanyi sallama daku nadanwani lkc sbd xanje hutun....hmm inamana fatan alkhaeri, sae wani lkc!!!

[2015-08-06 21:15] Angön mai rabö:

Assalamu alaikum yan uwana da fatan na same ku lpy xeeysham ai kada ki manta da cewar da a fada da baki da rubuwa duk daya ne wani bi ma fada da baki yafi saboda hakan xai nisanta mutum daga riya sai anjima fatan alkhairi ga duk musulmai na duniya baki Allah ya albarkaci rayuwar dan manzon Allah s a w ..... Sannan xeeysham ina maki fatan alkhairi akan auranki Allah ya baku xaman lpy da masoyinki tare da duk wanda Allah ya axirta shi da yin dan aure babbar ni ima ce na barku lpy saduwa ta alkhairi bye

[2015-08-06 15:05] Aishay Muh'd Aliyu :

Allah sarki qasim ubangijin rahma yabaka lpy yasanya kaffarar jikice ya yayemaka duk abinda kedamunka 'yan uwana gawata tunatarwa kasancewar gobe muke AL'JUMU'AT annabi maitsira da aminci yana cewa idan kanason Allah yayimaka tsari natsayon kwana bakwai idan to idan kasallame sallarka ta jumu'a sai kakaranci ayyatul kursim har sau bakwai insha allahu Allah xaikareka daduk shairin tsayon satin nan daya har saiwata jumu'ar idan kakoma karantawa Allah yasa mudace ameen inabada gaisuwa wa 'yan uwana mata da maxa

[2015-08-06 10:52] xeeysham:

slm,kasim aminu ae kunya taxama dole!!!

[2015-08-06 08:19] Kasim aminu:

Slm mallam mansur
yakamata kagama abokinka dakanason
kawarsa aidunkace masa kasokawarsa
aibalaifibane tunda kaga abokinkana to
saikayi gaggawarfada
masa kanason kawatai shikuma zai
cema tomanru nabaka kawanwata kariketa
tsakanida allah shike na saikufara soyayya shawara daga kasim aminu

[2015-08-06 01:22] xeeysham:

slm,a gsky wannan gd kuna van mamaki !wae a ambaci annabi muhammad s.a.w amma sae kaji shiru....CA6!!!toh allh dae yaqarashiryamu dan darajar medaraja annabi muhammadu s.a.w ameen.

[2015-08-06 00:33] mansur bashar:

slm yan uwana maza da mata ayaumunada lbr akan bafulatani da bature wanibafulatanine yanakiyo akuya agidansa shiku bature yanakiyon kare saiwatarana akuyar bafulatani tafitotanayawo saijegidan bature saitahadudakare abakingarka sukakamafada saikareyacanye akuya dabafulataniyagilabari saiyajegidanbature shikumabature bayajin hausa saiyacemasa zawuwu shiyacanye zameme sorankaidakafafu shikumabaturebaisan abindayakefadabi saiwanimutum yabiyoyaga bafulatani nafadabature saiyacemasamiyafaru saiyayimasabayani shikuma mutumin yagayabature aturanci yaceyafi in angimayadawo saibafulataniyaki saidagasanda yadake motar bature saitayikuka saibafulataniyasheyanacewanarama karshinlabarin kenan hahahahahahahahaha

[2015-08-05 23:53] mansur bashar:

slm yan uwana maza da mata inakwananku dafatankuntashilaya allah yasahaka amin daganaku mansur bashar good by

[2015-08-05 23:10] kasim aminu:

slm maza da mata dun allah kutaimakamin da.adu.a.banada lpy shiyasa banashigowa wannan fage mai.alberka gamaison number 0706588451 nagode har.ayau nine naku.kasimu aminu

[2015-08-05 23:01] slm maza da mata inakwananku inami:

KASIMU AMINU

[2015-08-05 13:15] mansur bashar:

aslm yan uwana maza da maza dan alla inanemanshawara agareku gamedawan nan labari yashafekainane watayariyacemaisuna nuwaila takasacetanasonasosaidasosai nikuma inajinnauyinunataso saboda yayanta abokinanedanshi harmawataranata aikominkaunarta tanagaisheni nikumabansanyaddazayiba dan allh abokainakubanishawara ga.nunber 08145130250

[2015-08-05 12:56] mansur bashar:

aslm innaninlahiwa inna alaihiraji un najilabarin allah yayiwa malama fatima rasuwa allah jikantadagafara aminsunma amin kekuma aisha allah yabakihakurinjurirashi amin sunma amin 08145130250

[2015-08-05 11:36] Ahmad muh'd D'ardo:

Aslm alkum
yan uwana maza da mata ina mika gaisuwata agareku ina tauki da wani lbr ne mai ni sha dan tarwa kamar haka
dani da abokina muna son wata yarinya sai nakirashi nace dashi abokina wai wannan yarinya baikamata ace munm zauna da ita ba mubiyu ya kamata ace wani yabarma ni sai yace dani in barmasa niko
sai muhadu karo nagaba domin jin karshen wannan lbr
na ku Ahmad muhammad D'ardo
kufuta lfy

[2015-08-05 10:54] mansur bashar:

aslm yan uwa na maza da mata inamufatan al.hairi gaskiya duk dacenisabone awan nan gurup amma nasan fatema taimakawadangaskiyawadansumutanesuna abindabaidaceba dan allah yaku yan uwana maza musa abindamukaiyi sai.anjima from mansur bashar

[2015-08-05 02:24] xeeysham:

bari muga comment nawa xamusamu........ MUHAMMADURRASULULLAH !!!


Post a comment


<---*Back to Main Site.