All members frm MMF u r highly welcme!
Assalamu alaikum yan uwana da fatan na same ku lpy gaskiya wajn ya canja man sosai shiyasa na bar shigowa miyasa hakan ya faru
Slm maza da mata yakamata mugyara halayenmu karku manta akwai lahira idan mukazo da.aikin kwarai shizamugani insheri mukayi shiza mugani tunnanduniya mukunaganin yanda.a akekashemu kamar bayi waiduk da haka muki mugane in uwa na dun allah mugyara halayenmu nagode kuma duk wanda nabatama rai dun.allah yayafemin nagode naku kasim aminu dan sokotj
labarin wani bahaushe asaudiya wata rana bahaushe yana yawo da motarsa saitamutu yayi yayi taki tashi yanaso aturamasa tatashi gashikuma bai,iya larabciba saiyace bari yajaraba yagani xasugane saiyace ya,ayuhannas turulana ma,ana dafulana motata hahhhhhhhhhh naku belloti me super star dbt ngd
inamuku fatan al'khairi dayawa 'tan uwa bakuda numbobin kowa shiyasa banga saqon kowa nagaisuwaba Allah yayiwa fateemah mohammed Aliyu rasuwa ranar jumua 24/7/2015 inafatan addu'arku gareta
Slm maxa da mata dapatan komai lpy allah yasadamu da alkhairee ga nom bata 4 whatsApp 08147960428
Slm aisha yaushe ga numberta 07065488451 inasonkikirani nayamiki gaisuwa gaske dunakira banasamu wai,ashe batada lafiya
Assalamu alaikum innalillahi wa inna ilaihirraji un Allahu akbar Allah ya jikanta amma fa munyi rashi a isha dan Allah da gaske kike fatima muh,d ta rasu wllh jiki na bai hankali na dana karanta cmmnt dinki ba xan samu kwanciyar hankali ba in har da gaske ne pls ga number ki kirani dan tabbatar da hakan 08169474849 yan uwa ina maku fatan alkhairi na barku lpy
Innalillahi wa Innalillahi rajiun dagaske fatima tarasu
Slm allahu akbar allah ya jikanta yayimata rahama yasa aljanna makoma agareta idan tamu taxo kasa muci ka emani.
Allahu akbar 'tan uwa kuntaba jin anyi qarya da mutuwa balle ninayi munsamu wata qaddara da Allah yakekayowa duk musulmin da yayarda dashi dadare wasu mutane biyu sukaxo anyi magarib tataimaka musu wa mai haihuwa bata fita aikin dare amma dayake qaddara tariga fata aranar taje tun lkcn koda toilet ne bataxuwa ita kadai komai takeyi firgice takeyi ko bata barci kullum sai firgici da sunbatun kada sukasheta tabbas tasamu matsala akwakwalwarta har ixuwanmu asibiti da ita bamada nutsuwa tunda kullum yanda mukagarana ahakan muke ganin dare rayuwa tayi daci addu'arku itace buri inamuku fatan al'khairi
Assalamu alaikum tabbas mutuwa na kan kowa Allah ya jikanta ya jikan duk musulmai mu kuma ya ba mu sa ar zuwa dab girman zatinsa da fiyayyen halitta manzon Allah s a w ameen yan uwa ina maku ta aziya ta wannan baiwar fatima Allah ya ba mu hakurin rashin ameen
Innalillahi wa'inna ilaehirraji'un:allh kaji qan fateema kagafartamata kasa aljannace makomarta ameen ya rabbi.aisha inamiki ta'axiya, kuma dan allh kivan numberki domin nasakemiki gaisuwa narashn damukayi,inkuma kinmata toh gatawa,09034147133 allh kasa mudace ameen.
Innalillahi wa'enna elaihi raji'eun!!! May your gentle soul to the my friend FATEEMAH MUHAMMED! May Allah pradise to her. Allah kajikan fateemat kasa Aljanna ce. Makomar taa. Ameen. Ga numbern nawa 08096699219
Wani magidan cine ya dawo gida ransa a 6ace sai matarsa tace: mai gida daga ina haka ko sallama babu. Mai gida: daga lafira nake. Matarsa: ya su inna da baba? Mai gida: banbi layin yan wuta bah. To idan kece yaxakiyi???. Daga: shapson sokoto.
innalillahi wa'inna'ilaihirraju'un Allah akbar A'ishaty ubangijin rahma yajiqanta yayimata kyakyawan masauki yasanya al'jannatul firdausi takasance makoma agurin yasanya iyakacin wahalar kenan yasanya tayi shahada kasancewar gurin aikinta tasamu matsala duk musulmi yana tare da wannan hakan Allah yake ikonsa inama2qar yimiki ta'axiyar AUNTY FEETU kuma inawa su baffan feetu da yayya mannas wlh banjiba cmmt dinki shine farkon jina inamuku ta'axiya new members & oil members Allah yagafarta mata ameen summa ameen
Wani tsoho ne ana wa'azi a masallaci ace karshan duniya mata xasu dinga yawo tsirara suna niman mata suyi xina da su kawai tsohon yayi ihu yace ALLAH yakaimu"AMIN.
Allahu akbar A'ishat inamiki ta'axiyar doctor fatima muhd ali tabbas alh muhd fulani yayi rashin wani bangare najikinsa kuma muma munyi rashin fatima yarinya maitausayi agurin aikinta Allah yagafarta mata yasa al'janna makomarta Allah yabaku haqurin da bakudashi abokaninta inamuku ta'axiyar fatima Allah yabamu haquri bakidaya
Assalamu alekum jama a dafatar muna lafiya allah yasa haka amin summa ameen. ni bakone acikin ku, gadan wani guntun labari, akwai wata kotu ana sharia shi alkali bai ganema shari arba duka anruda shi yarasa mezaice yana cikin wannan halin sai akaji, gatagar dakin shari a, ance ase doya sai kowa yaddubi tagar sai kuma medoyar yakkara lekowa yacce asai doya sai alkalin yajji wani haushi yadameshi sai yattura police yacce akira mishi mai doyar, sai police dan sukaje suka kira mai doya, dame doyar yazzo sai alkali yacce mishi waya gayama anatalla in ana shari a, sai me doya yayyi shiru sai alkali yacce tunda baka magana an daureka wata guda sai me doyan yacce daga dai nace a sai doya sai alkali yacce wata biyu sai medoya yacce cewa naiyifa asai doya sai alkali yacce wata ukku sai medoya yacce to a se doyoyi.
Aslm kiyi hakuri aisha Allah ya jikan fatima da rahama yasa aljannace makomarta yayafe mata kurakurenta ya haskaka kabarinta da ni'imominsa mukuma yabamu hukurin jure rashinta yasa mucika da imani ya kuma bamu guzurin iske musu kiyi hakuri ina son number ki inbadamuwa
Slm aisha iyiwa mama ta,aziyar rashin fateema allah
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: