All members frm MMF u r highly welcme!
ASSALAMU ALAIKUM AUWLANCY DA KUMA DUK WANI MEMBER NA WANNAN FILI A GASKIYA KUNA KAYATADDANI ADUK LOKACIN DA NAKE SON NISHADI NAGODE ALLAH YA ALBARKACI WANNAN FILI BISSALAM SALMANU UMAR {MOTA} DURBUNDE
Sallama ga aminiya
Labarin aminiya ayau
Allah yakarama aminiya daraja
Slm
Gaisuwa ga aminiya
ARAYUWATA INA SON ZAMAN LAFIYA
Hahahaha
Gaskiya wannan lamari yayi
gaskiya kunhadu fa
Nyc 1
Wato wani gayene ya wuce ta gaban sojoji , da gudu a vespa, suka kirashi suka bash gwale-gwale sosai , sannan suka sallameshi , da ya hau vespar sa ya buga ta tashi ya bata mai sai ya wai go yace, shegu, matsiyata, yayan wahala. Sai ya sa giya zai gudu sai vespar ta bada rumm- rumm ta mutu kuma gashi sun biyoshi sai ya yarda vespar ya taho wajensu da tsallen kwado'
AGASKIYA WANNAN FILI YANA KAYATADDANI ADUK LOKACIN DA RAINA YA BACI NA GODE ALLAH YA ALBARKACI WANNAN FILI AMIN
AUWAL NIMA INASO NAZAMA DAYA DAGA CIKIN YAN MUKYAKYA.
Yaya zan shiga?
Wanimutumne yayi laifi sai police yakamashi ya yankemasa hukunci akan kudi 1000 sai yace bashi dakudi sai yakaishi yakulleshi da yan uwan mutumun sujaji labari sai sukaje suka biya 1000 yan sai aka fito da shi da yakalli dan sandan sai yace shikenan ba kare bin damo sai dan sandan yace dashi wayekaran waye daman sai yace yallabai nine karan nine daman. Sai police tojeka kayi sa.a
Kamar yaushe ake samin wannan wiri a bude
Wata rana masu yan mata suna tare da samaransu sai daya daga cikin yan matan tacewa saurayint 'sweety zan sha sweet' budar bakin dayar sai tace 'Gwandi zansha gwanda' hahahahahahahahaha
Wato gaskiya dan dalin nan bakaramin nisha dan tarwa yake ba
Inajin dadin wasan
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: