All members frm MMF u r highly welcme!
Da akwai wata rana wani mai yakan aljihu cikin kasuwa ya debewa wani mutun kudi a aljihu,ashe yayin da sace kudin wani dan-sanda yana kallonsa baya ya kwashe kudin sai dan-sanda yakira shi yace barawon banza kawo kudi daka sata sai ya bashi nan yace yawuce sai shi kuma barawon ya same mai kudin yace mal.kudinka sun bata sai duba yace eh yaka sani kai ka sace su sai yace eh amma na fasa je wajen dan-sandan kace ya baka kudinka in yaki kanuna ni daka karshi dan-sanda ya ji kunya cikin mutani To anan waye Barawo.
Wani profesor ne yaje tashar jirgin ruwa wato inda ake hawa kwale kwale sai parfesan yacewa da direban jirgin ka rubutamin rasit sai direban jirgin yace ban iya rubutu ba sai farfesa ycwa direba amma kazo duniya'a banza kuma zaka koma a banza, direban jirgin bai kulashi ba, jirgi ya cika direba ya tuka suka tafi sai da jirgi yaje tsakiya sai jirgi ya tsage ya fara nutsewa sai direba yace to kowa yayi ta kansa sai farfesa yace da direba ai ban iya ruwa ba, sai direba yacewa farfesa amma kazo duniya a banza kuma zaka koma a banza. Hehehehehehe?
WATA RANA WASU ABOKAI SU BIYU SUNA HIRAR YAN MATA SAI DAYA YACE YANA DA BUDURUWA SUNANTA SALMA TANA BALA IN SONSA HAR YAYIWA ABOKIN NASA ALKAWARIN ZAI KAISHI SU GAISA SHIMA DAYA ABOKIN YA MASA ALKAWARIN ZAI KAISHI WAJEN TASA BUDURUWAR SUKAYI WANKA SUKA SHIRYA ASHE BASU SANI BA BUDURUWA DAYA SUKE SO SAIDA TAZO SUKA GANTA SUKA CE TA ZAI DAYA AGANINKU WA ZATA ZABA
Ga duk maiso yaga wannan shafi a FACEBOOK to ga link din http://m.facebook.com/home.php?sk=group122487531196469&refid=27&msess=soBunsV3-ziS7o47u Hurry Up NOW!
Wani saurayi ne mai ciriritar gaske yanada budurwa suna son junan su to watarana sai mahaifin budurwar yace mata yau yana son Idan sirikin nasa yazo Zance tace mai ya iso su gai sa to koda gogan naka yazo Fira yarinya tace babana yace kaje ku gaisa sai ya tashi yaje yayi sallama Mahaifin yarinya ya amsa mai sun fara gaisa ke nan sai wani karamin qwari kamar sauro ya taso ya dira a fuskar mahifin yarinyar nan sai ko saurayin nan yatashi da zafin nama ya wanke mahaifin yarinyar nan da mari qarfin sa har uku wai da nufin kashe qwarin nan ji kake FASSS FASSS FASSS gashi kuma Ankusa yi musu BAIKO
Gaskiya ina matukar jin dadin wannan filin naku
Gaisuwa gamasoya
Wasu mahaukatane su 3 akaga kamar sun warke sai aka sallamesu... Harsunzo fita sai ogan yace akirasu... Yasa aka kunna ruwa ta cikin Mesa yace suje su hau kan ruwan... Biyu daga cikinsu suka ruga suna qoqarin hawa kan ruwa... Shi kuma dayan yace haba sai kace wani mahaukaci zan hau kan ruwa... Shi wanda yaqi hawa aka sallameshi sukuma biyun aka maidasu... Dayan har yafita daga gidan... Sai aka kuma kiransa akace meyasa yaqi hawa kan ruwan... Sai yace "HABA YA ZAN HAU KAWAI KU KASHE RUWAN NA FADO QASA NA FASA BAKI" shima nan da nan aka maidashi.
Auwal barka da kokari...ALLAH Dai ya saka.
a gaskiya wannam filin ya na birgeni
Allah yasaka alheri .
Izaddinkenan aikowa makaryacone ammakaiwakagani inasokabanilambarka gatawanan 08062564506
Fatan alkhai tare da fatan zakuci gaba da nisha dantar damu ahuta lfy
Dubun godiya ga aminiya
Nima ina son nashiga
Allah ya barmu tare
Nima haka inaima aminiya fatan alkhairi.
inaso musilmai kowa da kowa murike musillanci sosai
Wannan abu gsky yayi kyau mutuka
Ina gaisuwa ga dukan ma'abota wanan shafi allah ya karzumunci.
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: