All members frm MMF u r highly welcme!
Allah ya kara fasaha
gaskiya wanan guri yana da banshi a wa da nishadi
Watarana wani bafulatani yasai saban tibi sai yasa kaset na fada anacikin fada sai yace amarya tashi kirabamana sai kawai tadau TABARYA jikake tush tafasa tv
wani mutum yadawo daga massallaci da asuba sai ya kwanta yana barci sai yai mafarki zai iya zama kazafa chan sai yace ai yazama kaza gashi har yafara kwai yana kwanci sai matar sa ta shigo dakin taji wari sai tace alh tashi ai kashi kake sai yace ke keleni kwai nake ashe kwai yake mai laushi 08092140145
Naziru dafatan kana kyakyatawa sosai
Gaskiya muna ni sha dan tuwa
Angaishe ku da irn wannan qoqari da kuke
Kwanakin baya in zamù iya tunawa an dan yi wani rikici sakamako zabenda ya gabata to a nan garin kano ansa kape sabo da haka a wanan yanayin sai ya zamanto cewa za ayi wata gagarumin wasan kwallon kafa tsakanin madrid da barca amma se cikin dare za ai wasan to dama akwai wani me sinima da shi yake ganin cewa duk da yanayin da ake ciki mutane zasu iya zuwa su kalla saboda haka sai ya saka wa yan kallon ko kuma ince masu kunen kashi wayan su sharruda na 1 babu ihu in anci ball na 2 duk futúlun gidan sai an kashesu saboda sinimar a gefen titi take kuma kusada inda aka girke dakarun tsaro saboda haka sai da wasa yai wasa gidan yai tsit kamar ba kowa ai ko sai wani dan wasa ya wurga kwallo cikin raga ai kuwa sai gida kallon nan ya dau sowa ai kuwa yan kallo se takai takai kafin kace meye wannan gabaki dayan yan kallon sun tsere da sinimar
Hahaha... Zik a ina kake samo labarai haka? Godiya nake Usama.
wata rana danida abokaina munje dibar mangwaro daji muna cikin diba sai mai gona yazo sai yace yara kubani mangwaro lnwucewa yara dashi gida sai munkace gaskiya mu babanmu yace kada muba kowa amma ka dauki guda biyar kawai sai yace mubarshi bayan yawuce sai yasamo mai kyau yazo yace kusauko kukaini ga baban naku sai mukace don allah malan kayi hakuri bamusan kaine mai gonaba hahahaha
Wani kuturu ne ya biyo wani layi yana bara, sai ga shi kusa da wata mai sayar da dan-wake. Yana zuwa daidai mai dan-waken nan sai ya ji kakin majina ya kama shi. Bayan ya yi kakin zai tofar, tofawar nan da zai yi, bai ankara ba sai ga kakin majinar ya fada cikin ruwan dan-waken. Ganin haka sai matar ta fara sababi, za ta yi wa kuturun terere. Shi kuwa kuturu sai ya ce mata: "daga murya ki fadi abin da ya faru mutane su ji!" Nan da nan sai ta yi shiru, ta bar kuturun ya yi tafiyarsa, domin idan ta fadi, mutane za su ki sayen dan-waken.
Labari irin wannan na sanya nishadi d rage damuwar xamani.ance duniya wudunanu kowa d abin d y dame shi
wannan shine zuwana filinnan nafarko allah yasa mudace
SLM baiki1, Xan iya rubu2 da english ko hausa kawai??
slm, auwalancy. Xai kyau idan har ka maida wannan site naka Xuwa fb.
Jauro, bafullatanin daji, yajeburni cin rani, da zai koma gida sai yayi wa Matar shi tsarabar madubi, saboda basu san madubin ba. Matar Jauro tana duba madubi taga fuskarta, sai tayi fushi, tai yaji ta tafi gidan su. Da Uwarta ta tambaye ta dalilin yajin nata, sai tace "inna, maigida ne yayi mani kishiya a can birni mai kama da biri, shine har da kawo mani hoton ta". Uwar tace mu gani, tana duba madubi taga fuskarta sai tace "wannan tsohuwar banzar zai auro maki, lalle dole kiyi yaji"
Kai amma wannan bashi da kunya
na yaba muku Allah ya kara basira.
Katsina
Allah yabiya auwalancy
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: