All members frm MMF u r highly welcme!
Asslm ina miika sakon ta aziyya gareku all members especially aishat Allah yajikan Fateema Yasa aljanna makomarta nima idan babu damuwani need ur phonenumber aishat inason namiki ta aziyan yayarki
Assalamu alaikum yan uwa ya mu kaji da hakuriiin wannan baiwar Allah fatima da fatan Allah ya jikan ta ya kuma sa mutuwa hutu ce Allah ya haskaka kabarin ta ya kuma sadata da fiyayyen halitta annabi muhammdu s a w mu kuma Allah yasa mu cika da kyau da imani ya kuma ba mu hakurin rashin ta ameen
Assalamu alekum yaku jama a en uwa musulmai, agaskiya nibakone dudda bansan margayiya fatimaba amma ai musulmi dan uwan musulmi ne, to allah yaji kanta yayi mata rahama ya gwada mata annabi muhammadu tare damu gaba daya yasa mutuwa hutune inkuma mutamu tazo yasa mucika da imani, kekuma aisha kiyita hakuri kuma allah yakara miki hakurin rashi kinsan ita mutuwa tana kan kowa wassalam allah yajikan musulmi gabaki daya daga abbakar.
Allah yajikan musulmai, Allah kuma ya kyautanamu karshen ameen
dafatan al'khairi 09031316229
Ameen summa Ameen
aslm,fatan alkhaeri frnds
Salamun alaikum 'yan ewa musulmai dafatan dukkaninmu muna cikin qoshin lpy ni omar bakone a wannan special group naga comment dinku iri iri na ta'axeyar wata baiwar Allah maisuna sayyada fateemay dafarko friend boys & girls especially Nana A'ishat inamuku ta'axeyar 'yar ewarmu sayyada fateemay Allah yajikanta yayimata rahma yasanya tahuta Allah yabaku haqurin rashinta kasancewar nibakone kuma bantaba ganin comment dintaba domin Allah kugayamin irin rawar da AUNTY FATEEMAY tataka a wannan group page sainaji daga gareku kuyi haquri duk rayuwa tana tare da ajallinta duk kuma mairai yana tafiyane da sanadinta saidai muyi fatan samun sanadi na al'khairi inamuku fatan al'khairi I love all members
slm,omar farouq ae duk inda akacemaka anyi rashi kuma na musulmi toh kasan ansami raguwa!sbd duk dan adam akwae baewar d ubangiji yakeyimasa kaga koh dole anaqaruwa da wannan dan adam din da'akarasa!bare kuma ace anyi xaman lfy ansava anawasa ana dry,katsam sae akace yakoma ga mahallicinsa,kaga vafa tfy yayi v vare ace anasa ran dawowarsa,anrasashine gavadaya kuma vaxa'ata6amae da kamarsa v, toh kaga kuwa in hakane aemun yi babban rashi!fatanmu dae akullum allh ys annabi yasan daxuwanta kuma muma allh yavamu ikon cikawada kalmar LA'ILAHA ILLAH MUHAMMADURRASULULLAH S.A.W.dafatan omar fadin hakan danae be6atamaka rae v?inkuma harna6atamaka toh inabuqatar yafiyarka,dg qarshe inamana fatan alkhaeri gabadaya.
WLLH MANXON ALLH YAFI SONMU AKAN SONDAMUKE MASA,alkcn da mala'ikan mutuwa yaxowa annabi,sae manxon allh yaji irin xafin da'akeji lkcn daukar rae!sae yacewa mal'ika yanxu haka alummata sukeji yayin daukan rae?sae yace y RASULLAHI aedan kaene shiyasa akasassauta!sae annabi yace toh atattaro xafinmutuwar da alummata xasuji ni ahadamun!ALLHHU AKBAR!!! Ya allh kaqara dadin tsira da salati ga annabi d bb kamarsa annabi muhammdu s.a.w,ameen.RASHIN RABONE XESA KA/KI SA AMEEN.
hakane bawan Allah shi mutum duk abinda yashuka tabbas shine abinda xaigirba barinabaka wani labari abinda ketsakanina da fateema alkcn da nashiga wannan group page bansan kowa ba kuma banyi cmmnt dinkomaiba naga life kalla kalla amma banga life irin tawannan page ba sabida da'akwaisu da hadinkai fateema itace mace tafarko dana farajin tashigo raina nakirata wlh daxance aure nakirata amma abin mamaki tabani haquri yanda yakamata sabida tana karatun ceto mata 'yan uwanta tagayamin cewar ita xatayi aure amman sainan gaba dafarko bandamu ba amma danaga gadukkan alamu xanwahala saina nemi nasan awace asibitin take aiki sai tagayamin wato sir yahaya duda cewar ni ba dan jahar kebbi bane amma bansamu matsala agurin sanin gari bantaba xuwa kebbiba amma son fateema yakaini kebbi naje hospital dinda take aiki amma aranar ba duty dintaneba qawarta kubra isah tunda nayimata bayanina ta fahimceni taban address din gidansu amma fa nasha wuya kafin maigadin gidan yabarni nashiga ciki tun dai nake ajiye agarkar har biyar da mahaifinta yadawo agurin aiki nayimasa bayanin kaina kuma natabbatar masa gurin 'yarsa naxo bansan kowa ba anan jahar nidan filatone tofa yashigar dani gidansa Allah akbar tsoho mai mutunci da karamci wlh naga abin mamaki ga life mai dadin gaske kowa xaiyi magana AUNTY FEETU abin nada bansha'awa Allah sarki nahuta nayi wanka ina tadi nida yayyanta mannas yanabani lbrn wadda nayi tattaki dominta sainaji kamar angama komai andauramana aure nida ita familysu qaramine mahaifinsu mace guda kedashi ainihin mahaifiyar su sai 'ya'yansu hudu ALIYU wanda sukecewa ya haidar sai NASERRIDEEN wanda sukecewa ya mannas sai ita FATEEMA dasuke kira da aunty feetu sai autarsu NANA A'ISHAT dasuke kira da uwah wannan shine family su fateema satina daya agidansu babana yabuqaci dawowata domin cigaban aikina nadawo daniyya xankai mahaifina domin maganar aurena da ita naga comment din qanwarta uwah inafatan umar farouq hakan yawadatar dakai inafata da addu'ar dacewa fateema da mala'ikun rahma ameen
Aslm yan uwa barkanku da warhaka dafatar kuna lfy a gsky umar fatima ta taka rawar gani awannan gidan domin tana tunatar damu abubuwa da dama da suka shafi addini duk da cewa wasunmu sunsani wasu kuma basu kaicenb saboda kar mushagala mumanta da makomarmu domin nan ba matabbata bane
Hmmm.... Idan kadamu saikasan lbrn fatreema ka ajiye phone number dinka anan zan kiraka dan abun dayawa va nayi anan bane...... I hope u understand what I mean kokuma ganawa kamin flashing zankirawoka sainajika,,,,, 08096699219
Slm barkada warhaka
Wani magidancine yadawo gida kuma dan NEPA ne suna zaune da matarsa a palo sunacin abinci sai aka dauke wuta. sai matar tace Allah yatsinewa yan' nefa sai mai gida yace harda matayensu.....
slm,fatan alkhaeri gareku "yan uwa!dan allh ina buqatar addu'arku tare d fatan alkhaeri sbd ranar lahadi xa'adauramun AURE,dg qarshe inamiqa gdyt agareku!ammafa wannan maganar danae wllh naji kunyarku!!!
slm allah yajikan wadanda suka rasu intamu taxo allah yasa mucika da imani
dafatan al'khairi Allah sarki xeey meye nakunya bayan Allah yakaiki amatsayin da ada bakidashi kuma arayuwa dan adam yakansamu sauyi na komai xamansa qanqane da ace al'adar mahaifina ya aurar damu dawuri da auntyna bata rasu ba aureba xeey inafatan aurenki yaxamanto sauyi na al'khairi agareki ubangiji yabaku xaman lpy da xari'a tagari inamuku godia da addu'arku ga auntyna Allah yabamu haquri
Asslm inafatan alheri gareku members old and new agaskia banji dadin rashin yanmata wadanda zasu farfado ea page dinnan ba yakamata kowa yadawo bakin aikinsa ina muka gaisuwata gareku all!!!!!!! Sannnan ina fatan alkhairi gareki Xee'sham dfatan damn lafiya ciki Allah us hore yarda zaai sannan allah yasanya albarka ciki yakuma bada zaman Lfy yasa anyi kenan har abada darajar kakan mu annabi Muhammad s,a,w sai anjima
slm,fatan alkhaeri gareku tare damiqa gdyt musamman AISHA MUH'D ALIU tare da AMINU SHARIFF &UMAR A SHARIFF ina alfahari daku kuma vanasan xumuncinmu yatsaya aiya ntwrk!dg qarshe inakuma addu'a ga "yar uwarmu FATEEMAH MUH'D ALI dare dafatan rahamar ubangiji agareta,allh ys mudace ameen!!!
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: