All members frm MMF u r highly welcme!
Akwai wani dan fulani suna tafiya acikin babbar mota sai wata karamar mota tazo tawucesu sai dan fulanin nan yace kai wannan mota tun tana karama take dawannan gudu inta girma ai za'ayi masifah
Wai meyasa vaku sakamana sababbi labarai akan lokaci.....?
salam yan uwana agaskiya jama a kuna nishadantar damu dan haka ba,abinda xan iyacewa saidai allah yasaka da alkhairinsa ameen
gaskiya naji dadi sadu da wannan shirin allah yakara kaifin basira kuma inason nakasance da ku koda yauhe ahuta lafiya
akwai masu mata da miji ne kullum idan matar tayi laifi sai yaita dukanta,wata rana hakan tasake faruwa yana cikin dukanta sai ihu take,sai magwabcinsu yashigo,sai yace kai kai ba'a dukan mata idan sunyi laifi kishiya ake masu,sai matar tace mai gid a kyaleshi cigaba da dukana.
ddSlm yan uwana musulmi mukarahadakanmu domin cigaban kanmu sannan muyawaita AD,DU A .Aduk indamuke {awwalancy}dafatan alheri saiwani lokacin
ASSAMMU ALAIKUM INAMIKA GAISUWA TAMUSAMMAN GADUKKAN MUSULMI AWWAL AHUTALAFIYA
Gaskiya Auwalancy sai dai kawai muce Allah yayi maka albarka mungode
K ran
هذه الوقةالأولى لنعلمنا هذه الورقة جزاكم الله باالخير
Allah ya kara basira en'uwa musulmai,
Kaima haka
Allah ya sassakawa da wannan fili da alheri ameeeeeen
Allah yasaka da alheri
Wannan shirin naku yana kayatar da al umma
Ina mutukar jinjina ga auwalancy Allah yakara daukaka amin.
Agaskiya wannan shiri naburgeni sosai dasosai
Gaskiya labarin saurayi mai shan taba ya ƙayatar da ni a cigaba da gashi.
Agaskiya dandalin yakayatar dani allah saka da alheri auwalancy muna godiya
gaskiya mukyakyata tana birgeni
:) :(( :( :DD :D :o 0_0 :P B) >:( o_O >_> -_- :-( :-) ^^ ;) O:-) :p ;-D :*( ]:-> (y) <3 :* :-)) [:) [:-) :-O ?-| :aggressive: :bomb: :bye: :celebrate: :clap: :confused: :crazy: :dance: :drink: :fool: :inlove: :LOL: :lol: :mamba: :mock: :pardon: :rofl: :rolleyes: :rose: :secret: :shy: :sick: :sorry: :wack: :wacko: :yay: